✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hukumar DPR ta rufe wani gidan mai a Neja

Hukumar da ke Sanya Ido kan yadda ake sayar da Man Fetur DPR a Jihar Neja, ta rufe wani gidan mai a garin Agaye da…

Hukumar da ke Sanya Ido kan yadda ake sayar da Man Fetur DPR a Jihar Neja, ta rufe wani gidan mai a garin Agaye da ke Qaramar Hukumar Agaye saboda kama ma’aikatan gidan man da laifin sayar da man fiye da Naira 145  kowace lita.