✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Fasinjojin jirgin farko a wata 5 daga Legas zuwa Gabas ta Tsakiya

A ranar Asabar 5 ga Satumba 2020 ne aka fara jigilar jiragen sama tsakanin Najeriya da kasashen duniya wata biyar bayan rufewa. Ga wasu daga…

A ranar Asabar 5 ga Satumba 2020 ne aka fara jigilar jiragen sama tsakanin Najeriya da kasashen duniya wata biyar bayan rufewa.

Ga wasu daga cikin hotunan fasinjoji jirgin farko zuwa yankin Gabas ta Tsakiya daga Legas:

Wasu fasinjojin a filin Jirgi na Murtala Mohammed da ke Legas.
Wani fasinja a kan layi a filin jirgi na Legas a ranar Asabar
Yadda mutane ke bin layin shiga filin jirgi a Legas
Wurin da ake yi wa kayan matafiya feshin magani a filin jirgin na Legas.
Kofar shiga domin tantance kayan matafiya