✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Yadda ‘yan arewa mazauna Ondo suka yi dandazon tarbar gwamna Akeredolu

Dubban ‘yan asalin arewacin Najeriya ‘yan jam’iyyar APC a jihar Ondo ne suka yi dafifi domin yiwa gwamnan jihar kana dan takarar  gwamna a Zaben…

Dubban ‘yan asalin arewacin Najeriya ‘yan jam’iyyar APC a jihar Ondo ne suka yi dafifi domin yiwa gwamnan jihar kana dan takarar  gwamna a Zaben 10 ga watan Oktoba, Oluwarotimi Akeredolu mubayi’a.

Gwamna Akeredolu ya sami tarba daga kungiyar yan Arewa mazauna jihar ta shirya a karkashin jagorancin shugaban kungiyar Alhaji Lawal Muhammad Shu’aibu a ranar Lahadi 27 ga watan Satumba a filin taro na Arcade da ke garin Akure Babban birnin jihar.