✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda yajin aikin NLC ya tsayar da harkoki a Najeriya

Ga hotunan yadda yajin aiki kungiyar kwadago ya tsayar da harkoki a Kano da wasu sassan Najeriya

Kungiyar kwadago ta rufe cibiyoyin gwamnati da ma’aikatu sakamakon yakin aikin da ta kira na naman karin mafi karancin albashi.

Ga hotunan yadda yajin aikin ya tsayar da harkoki a Kano da wasu sassan Najeriya:

 

Titunan da suka saba kasancewa da cunkoso a Legas sun zama wayam