HOTUNA: Yadda Rarara ya raba motoci da wayoyi a gasar wakar Tinubu
A ranar Asabar ce mawakin siyasar nan Dauda Kahutu, wanda aka fi sani da Rarara ya yi bikin taron raba kyautuka ga wadanda suka lashe…
DagaYakubu Liman
Mon, 29 Aug 2022 10:54:28 GMT+0100
A ranar Asabar ce mawakin siyasar nan Dauda Kahutu, wanda aka fi sani da Rarara ya yi bikin taron raba kyautuka ga wadanda suka lashe gasar waka da ya sa ka kan dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu.
An gudanar da taron ne a birnin Katsina, kuma an gwangwaje wadanda suka yi nasara da kayatattun kyaututtuka.