✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Yadda Buhari ya kaddamar da sabon ginin hedikwatar Hukumar Kwastam

Buhari ya kadamar da sabon ginin Hedikwatar Hukumar Kwastam ta Najeriya da ke Abuja, kwana 6 kafin ya yi bankwana da mulki.

Buhari ya kadamar da sabon ginin Hedikwatar Hukumar Kwastam ta Najeriya da ke Abuja, kwana 6 kafin ya yi bankwana da mulki.

Hukumar Kwastam na daga cikin hukumomin gwamnatin Najeriya da suka fi samar tara kudaden shiga.

(Hotuna: Fadar Shuaban Kasa).