✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda ake aikin ceto daliban da makaranta ta rushe da su a Jos

Ga hotunan yadda ake gudanar da aikin ceton da ake gudanarwa a wajen bayan aukuwar iftila'in a safiyar Juma'a.

Dalibai suna cikin zana jarabawa ne gini mai hawa biyu na makarantar  Kent Academy ya rushe da su garin Jos da ke Jihar Filato.

Ga hotunan yadda ake gudanar da aikin ceton da ake gudanarwa a wajen bayan aukuwar iftila’in a safiyar Juma’a.