✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar Bashir Tofa a Kano

An dai binne shi ne a makabartar Sansanin Alhazai da ke Kano.

Anyi jana’izar Alhaji  Bashir Tofa, daya daga cikin ’yan takarar Shugabancin Najeriya a zaben shekarar 1993, a Kano.

An dai binne shi ne a makabartar Sansanin Alhazai da ke birnin Kano da safiyar ranar Litinin.

Ga wasu daga cikin hotunan yadda jana’izar ta gudana: