✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Yadda aka yi da zanga-zangar rashin tsaro a Katsina

A ranar Talata, 9 ga wata Yuni  wasu matasa mazauna garin ‘Yantumaki a jihar Katsina suka gudanar da zanga-zanga duba da lamarin rashin tsaro da…

A ranar Talata, 9 ga wata Yuni  wasu matasa mazauna garin ‘Yantumaki a jihar Katsina suka gudanar da zanga-zanga duba da lamarin rashin tsaro da suka ce ya addabi yankin.

Ga wasu daga cikin hotunan yadda zanga-zangar ta wakana

Ko wacce hanya ya kamata abi domin kawo karshen matsalar tsaro a jihar Katsina da sauran sassan Najeriya?