Barista Aisha Ahmad ta zama mace ta farko da aka nada a matsayin Mai Yi Wa Al-Kur’ani Hidima (Khadimatul Kur’an)na yankin Zazzau da ke Jihar Kaduna.
Ga hotunan yadda aka yi mata nadin a lokacin kammala wata Gasar Musabakar Al-Kur’ani a Zariya.
(Hotuna: Aliyu Babankarfi)