✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Peter Obi ya je Kano ta’aziyyar Ghali Na’Abba

Ga hotunan ziyarar ta'aziyyar dan takarar shugaban kasa na Jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi ga iyalan tsohon Shugaban Majalisar Wakilai, Ghali Umar Na'Abba…

Ga yadda dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi tare da mataimakinsa Datti Baba-Ahmed suka je Kano domin ta’aziyyar tsohon Shugaban Majalisar Wakilai, Ghali Umar Na’Abba a Kano.