✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Hatsarin motar rake ya kawo cunkoson ababen hawa a Abuja

Wata tirela dauke ta kayan rake ta yi hatsari ita kadai a kan Babbar Hanyar Kubwa da ke Abuja, lamarin da ya haddasa cunkoson ababen…

Wata tirela dauke ta kayan rake ta yi hatsari ita kadai a kan Babbar Hanyar Kubwa da ke Abuja, lamarin da ya haddasa cunkoson ababen hawa.

Hotuna: Aminiya/Onyekachukwu Obi.