✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hidindimun Gizagawan a wannan makon:

A labarin farin ciki kuwa, Mataimakin Sakataren Tsare-Tsare na Gizagawan Najeriya, Musa Baraya Muhammad (07061653999), za a daura masa aure a gobe Asabar, a gidan…

A labarin farin ciki kuwa, Mataimakin Sakataren Tsare-Tsare na Gizagawan Najeriya, Musa Baraya Muhammad (07061653999), za a daura masa aure a gobe Asabar, a gidan Alhaji Isa, Unguwar Madaki, Gombe, da misalin karfe goma na safe.
Haka shi ma PRO 2 na Gizagawan Abuja, Sani Abdullahi Garko (07036072986), za a daura aurensa a yau Juma’a, a Kano.
Muna rokon Allah Ya sanya albarka ga wadannan aure. Allah Ya sa a yi lafiya kuma a wanye lafiya. Amin. – Gizago.
***
A batun rijista kuwa, ga sababbin Gizagawan da suka samu rijista:
1-Usman Haruna kofar Sauri, 08069121187 (GZG691KTN). 2-Sanusi Hashim, 08065507271 (GZG692KTN). 3-Khadija Sulaiman Saulawa, 08066658698 (GZG693KTN). 4-Ahmad A. Daura, 08032320871 (GZG694KTN). 5-Tajuddin Abdullahi kofar kaura, 07033776650 (GZG695KTN).