✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Hausawa da Fulani na da ’yancin neman kowane mukami a Filato –Solomon Lar

Shugaban Jam’iyyar PDP na farko kuma tsohon Gwamnan Jihar Filato, Cif Solomon Daushep Lar, ya yi watsi da ra’ayin da wasu jama’ar Jihar Filato ke…

Shugaban Jam’iyyar PDP na farko kuma tsohon Gwamnan Jihar Filato, Cif Solomon Daushep Lar, ya yi watsi da ra’ayin da wasu jama’ar Jihar Filato ke da shi cewa wani sashin jama’a ne kawai za su tsaya takarar mukaman siyasa a jihar,