✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Halima

Wani mutum ne yake yi wa matarsa kuri wai shi jarumi ne. Rannan tafiya ta kama su, ya yi shirin yaki. Suna tafiya cikin wani…

Wani mutum ne yake yi wa matarsa kuri wai shi jarumi ne. Rannan tafiya ta kama su, ya yi shirin yaki. Suna tafiya cikin wani daji sai ga dan fashi. Ya yi masu tsawa, suka tsaya cik. Da ya zo, sai ya tambayi matar sunanta, ta ce, Halima. dan fashin ya ce: “Kin yi sa’a, ban taba Halima, sunan mahaifiyata ne.” Ya juya wurin mijin, ya ce: “Kai yaya sunanka?” Sai ya ce: “Wallahi, ni ma ko gida Halima ake kira na kuma ka tambayi matata.”

Daga Amiru Isa Bakori, 08075959086