✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gwamnatin Filifins ta kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninta da Musulmin Moro

Gwamnatin Filifins ta rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninta da babbar kungiyar kwatar ’Yancin Musulmin Moro ta MILF, wadanda suka shafe shekara 40 suna…

Gwamnatin Filifins ta rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninta da babbar kungiyar kwatar ’Yancin Musulmin Moro ta MILF, wadanda suka shafe shekara 40 suna fafata yaki tsakaninsu da gwamnatin kasar.