Gwamnan Jihar Nasarawa ya ki amincewa da wasu dokokin Majalisar jihar
Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya ki amincewa da wasu dokokin da Majalisar Jihar ta mika masa don ya sanya hannu.