✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnan Bauchi ya bada umarnin biyan ma’aikata albashi

Sabon Gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Mohammed ya bada umarnin gaggawa akan biyan ma’aikatan jihar albashinsu. Maitaimakawa Gwamnan na musamman a fannin yada labarai Mukhtar…

Sabon Gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Mohammed ya bada umarnin gaggawa akan biyan ma’aikatan jihar albashinsu. Maitaimakawa Gwamnan na musamman a fannin yada labarai Mukhtar Mohammed Gidado, ne ya sanar da hakan.

Gwamnan ya bada umarnin ne don rage radadin wahalar da ma’aikatan jihar ke fuskanta.

Za a fara biyan ma’aikatan jihar albashin ne daga yau Juma’a 31 ga Mayu zuwa Litinin 3 ga watan Yuni 2019.