✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnan Abiya na rabar da kananzir kyauta don sake zabarsa

Gwamnan jihar Abiya Dakta Okezie Ikpeazu yana rabar da kyautar kananzir a jihar da nufin samun kuri`ar ‘yan jihar a zabensa na takarar Gwamna da…

Gwamnan jihar Abiya Dakta Okezie Ikpeazu yana rabar da kyautar kananzir a jihar da nufin samun kuri`ar ‘yan jihar a zabensa na takarar Gwamna da yake yi karo na biyu da za a ranar 9 ga Maris 2019.

Gwamnan jihar ya bada umarnin rarraba kananzirin a wata sabuwar tankar mai mai rubutun Okezie Ikpeazu/Ude Oko Chukwu da ke nuna alamar kamfen ga ‘yan jihar.