✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamna Yari da Idris sun lashe zaben Zamfara

Jam’iyyar APC ta sanar da sakamakon zaben jihar Zamfara inda ta bayyana Alhaji Mukhtar Shehu Idris a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na…

Jam’iyyar APC ta sanar da sakamakon zaben jihar Zamfara inda ta bayyana Alhaji Mukhtar Shehu Idris a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na neman takarar Gwamna da aka gudanar a jihar Zamfara.

Shugaban jam’iyyar APC na jihar Alhaji Lawali M. Liman ya kuma sanar da Gwamna Abdulaziz Yari a matsayin wanda ya lashe kejerar neman takarar Sanata a shiyyar mazabar Zamfara ta Yamma da kuri’u 166,610.