✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gobarar tukunya

Wata rana dan rodsaf-tin ya shiga wani dakin cin abinci, bayan an zubo misa abinci yana ci sai ya daga kansa sama ya kare wa…

Wata rana dan rodsaf-tin ya shiga wani dakin cin abinci, bayan an zubo misa abinci yana ci sai ya daga kansa sama ya kare wa dakin kallo duk, sai ya kira wata ma’aikaciyar wurin ya ce mata: “Ke ya aka yi ba ku da abin kashe gobara a nan?” Sai ta ce: “Mu ai in ka ga gobara a nan sai a tukunya!”
Daga Abubakar Salisu Mai’a-duwa, 07036922791