Gobara ta kone dakuna shida na kwanan dalibai a Jami’ar Bayero
A safiyar ranar Talatar makon jiya ne wata gobara ta tashi a dakunan kwanan dalibai mata na Jami’ar Bayero da ke Kano,