✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Girgizar kasa ta hallaka mutum 120 a Italiya

Firayi Ministan kasar Italiya Mista Matteo Renzi ya ce daruruwan mutane ne suka hallaka a wata girgizar kasa da ta shafi yankuna masu duwatsu na…

Firayi Ministan kasar Italiya Mista Matteo Renzi ya ce daruruwan mutane ne suka hallaka a wata girgizar kasa da ta shafi yankuna masu duwatsu na tsakiyar kasar.  Ya zuwa rubuta wannan labari an samu labarin mutuwar kimanin mutane 247.