✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Garba Isah: Gurgun da ya shahara a sana’ar walda

Malam Garba Isah wanda Gurgu ne da ya shahara a fannin sana`ar walda a Garin Potiskum da ke Jihar Yobe, ya dade yana kere-keren abubuwan…

Malam Garba Isah wanda Gurgu ne da ya shahara a fannin sana`ar walda a Garin Potiskum da ke Jihar Yobe, ya dade yana kere-keren abubuwan da suka hada da kekunan Guragu da Gadajen karfe da kofofin zamani, amma daga bisani ya  mayar da hankali a waldar da aka wa lakabi da “A taimaki Alhaji”