✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gani Ya Kori Ji: Hotunan muhimman abubuwan da suka faru a wannan mako

An yi bikin Kyautar Bajinta da Dadewa a Aiki na Rukunin Kamfanin Media Trust.

Gani Ya Kori Ji na Aminiya ya tattaro muku hotunan wasu abubuwan da suka faru a wannan mako da muke bankwana da shi domin kayatar da ku.

Yadda ma’aikacin Aminiya, Sani Ibrahim Paki, ya lashe Lambar Yabo kan Tsare Gaskiya da Rikon Amana a bakin aiki.

Sarauniyar Ingila Elizabeth
Hotunan Sarauniyar Ingila Elizabeth II da ta rasu tana da shekara 96 a ranar Alhamis 8 gawatan Satumba, 2022.
Hoton sabon Sarkin Ingila, Sarki Charles III, wanda shi ne babban dan marigayiya Sarauniya Elizabeth kuma shi zai jagorancin Birtaniya wajen jimamin rashinta.
Yadda wakilan Mai Mala Buni ke bayar da gidaje uku ga iyalan marigayi Sheikh Goni Aisami kamar yadda gwamnan ya yi alkawari.  Hoto: Audu Bulama Bukarti.
Hotunan yadda Bikin Kyautar Bajinta da Dadewa a Aiki na Rukunin Kamfanin Media Trust.
Hotunan yadda Bikin Kyautar Bajinta da Dadewa a Aiki na Rukunin Kamfanin Media Trust.
Hotunan yadda Bikin Kyautar Bajinta da Dadewa a Aiki na Rukunin Kamfanin Media Trust.

Yadda Shugaba Buhari ya kaddamar da sabon wurin wasanni na rundunar Sojin Ruwa ya kuma bude gasar rundunar Sojin karo na 12 a hukumance a birnin Legas. Hoto: Buhari Sallau.
Hotunan yadda mutane ke alhinin mutuwar Sarauniyar Ingila Elizabeth a gaban fadarta da ke kasar.  Hoto: Al Jazeera
Yadda Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’adu III ya ziyarci Gwamnan Ribas Nyesom Wike a fadar gwamnan jihar da ke Fatakwal. Hoto: Victor Edozie.
Yadda Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta yi bajekolin mutanen da ta kama da aikata muggan laifuka su kimanin 331 a cikin wata daya. Hoto: Zaharadden Muhammad