✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gaisuwar ta’aziyya

Wani Buzu ne babansa ya mutu, mutane suka je masa gaisuwar ta’aziyya, da ya fito ya ji abin da ya kawo su, sai ya ce:…

Wani Buzu ne babansa ya mutu, mutane suka je masa gaisuwar ta’aziyya, da ya fito ya ji abin da ya kawo su, sai ya ce: “Ku tashi, munafukai, bara da rakumina ya mutu, wa na gani a cikinku?”
Daga Ado Ringim