✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ga wata can

Wani mutum ne ana cikin duban watan Azumi, sai ya ce: “Yauwa, ga wata can!” Sai duk mutane suka maida hankali a wurinsa domin su…

Wani mutum ne ana cikin duban watan Azumi, sai ya ce: “Yauwa, ga wata can!” Sai duk mutane suka maida hankali a wurinsa domin su gani. Sai kawai gogan naka ya sake cewa: “Yauwa kuma ga wani ma can!” Da aka duba sai ya sake cewa: “Ga kuma wani can!” Sai mutane suka watse suna tsaki, sun gane ashe mahaukaci ne.
Daga Misbahu Gusau 08153351186