✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fushi da mata

Wani matashi ne ya fito waje, domin matarsa ta bata masa rai, ashe bai sani ba shi ma innarsa ta bata wa babansa rai kuma…

Wani matashi ne ya fito waje, domin matarsa ta bata masa rai, ashe bai sani ba shi ma innarsa ta bata wa babansa rai kuma a daidai lokacin bai san cewa baban nasa yana bayansa ba. Matashin nan sai ya ce: “Allah Ka la’anci mata amma ban da innata.” Jin haka sai babansa ya yi wuf cikin fushi ya ce: “Hada da ita Allah, ai ita ce ma babbar la’ananna.”

Daga Amiru Isa Bakori, 08075959086