✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fulani suna fuskantar barazana – Qungiyar Miyetti Allah

Shugabannin Qungiyar Fulani ta Miyetti Allah (MACBAN) sun ce al’ummar Fulani tana fuskantar barazana a qasar nan saboda yadda ake musu kallon masu kashe mutane.

Shugabannin Qungiyar Fulani ta Miyetti Allah (MACBAN) sun ce al’ummar Fulani tana fuskantar barazana a qasar nan saboda yadda ake musu kallon masu kashe mutane.