✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fillo finnari

Wani Bafulatanni ne ya je aikin Hajji sai ya shiga bandaki ya kulle, sai gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana so…

Wani Bafulatanni ne ya je aikin Hajji sai ya shiga bandaki ya kulle, sai gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana so a kawo masa dauki sai ya ce: “Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Fillo finnari!” Ya ji shiru sai ya kuma cewa: “Fillo finnari jahanannama.”

Daga Mudassir Ibrahim Mando Jihar Kaduna, 08024122559