✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fasto ya ɗaure dansa da sarka tsawon wata daya a kan naman miya

Dubun wani Fasto ta cika bayan da ya yi wa dansa dan shekara 9 ɗaurin kare a Cocin Salastiyal da ke ƙauyen Atan-Ota, karamar Hukumar…

Dubun wani Fasto ta cika bayan da ya yi wa dansa dan shekara 9 ɗaurin kare a Cocin Salastiyal da ke ƙauyen Atan-Ota, karamar Hukumar Ado-Odo, Jihar Ogun.