✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

…Farashin kayan abinci a Ibadan ya karu

Wakilinmu ya ziyarci babbar kasuwar Bodija da ke birnin Ibadan a inda ya gano cewa, isowar watan Ramadan, bai sa farashin kayan abinci sun karu,…

Wakilinmu ya ziyarci babbar kasuwar Bodija da ke birnin Ibadan a inda ya gano cewa, isowar watan Ramadan, bai sa farashin kayan abinci sun karu, kamar yadda aka saba saya makonni biyu da wucewa ba.