✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fahimtar Bamaguje

Wani Bamaguje ne ya wuce ta wata makarantar allo sai ya ji ana cewa: “Haa karami, haa babba!” Da ya dawo sai ya ga yaro…

Wani Bamaguje ne ya wuce ta wata makarantar allo sai ya ji ana cewa: “Haa karami, haa babba!” Da ya dawo sai ya ga yaro yana kuka sai ya ce: “Haba, ai tun da na ji ana haa karami, haa babba sai an yi zalunci”

Daga Amiru Labaran Funtuwa