Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar, Hakeem Odumosu, ya bayyana hakan yayin da yake gabatar da wadanta ake zargin a hedikwatar rundunar .
- Shugaban Media Trust ya zama sabon shugaban kungiyar gidajen jarida
- Shugaban Media Trust ya zama sabon shugaban kungiyar gidajen jarida
- Zulum ya raba wa iyalai 1,200 abinci da kudade a Gwoza
Ya ce jami’an rundunar sun cafke wasu mutum uku da ake zargi ’yan kungiyar ne da aikata ta’addanci a yankunan jihar.
’Yan sandan sun bayyana cewa gogan cikinsu yana daga cikin ’yan ta’addar ’yankin Lamgbasa, su kuma ragowar mutum biyun “sun rasa ransu sakamakom kisan da ya yi musu saboda ba sa aiki yadda ya kamata”.
A wani labari makamancin wannan kuma, rundunar ta kama wasu masu laifin da bindigar hannu kirar gida.
An kuma kama wasu mutum 10 da ake zargi da bankawa Sakatariyar Karamar Hukumar Ajeromi Ifelodun wuta yayin zanga-zangar #EndSARS.
Kwamishinan ’yan sandan jihar ya ce za a gurfanar da dukkannin wadanda ake zargi da aikata laifin a gaban kotu.