✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dussa ko gari?

Wani Bafulatani ne yana jin yunwa sai ya sayi garin kwaki na Naira ashirin, suga na Naira goma. Da ya jika sai ya shanye ruwan…

Wani Bafulatani ne yana jin yunwa sai ya sayi garin kwaki na Naira ashirin, suga na Naira goma. Da ya jika sai ya shanye ruwan da ke tasowa a sama garin, ya bar duk garin da ke a kasa, sai ya ce: “Kai almajiri, zo ga dussa, ni na shanye garin.

Daga Nasiru Dawai Yawuri, 08143882363