✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Duk irinku ne kuke ja mana zagi a gari

Wani mahaukaci ne ya fito yawo kasuwa ba wando ba riga! Kawai sai ga wani mahaukaci shi ma ya zo sai wannan mahaukaci ya hango…

Wani mahaukaci ne ya fito yawo kasuwa ba wando ba riga! Kawai sai ga wani mahaukaci shi ma ya zo sai wannan mahaukaci ya hango dayan, ba riga ba wando sai ya kamo hannunsa ya kwada mai mari. Ya ce duk irinku ne kuke ja mana zagi a gari. Sai ya kwabe kayan jikinsa ya ba shi ya sa, sh ikuma ya yi tafiyarsa tsirara. Shin a cikinsu waya fi wani hauka? Kabir Abubakar Kusfa, Kaduna 07088899855