✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dolaye biyu

Bahadeje ne da Banufe sun je yin itace a daji, kowa ya yo nasa itacen sosai ya dora a kai. Da suka dawo gari, har…

Bahadeje ne da Banufe sun je yin itace a daji, kowa ya yo nasa itacen sosai ya dora a kai. Da suka dawo gari, har za su shiga gida ke nan sai Bahadeje ya ce ya manto addarsa a daji. Sai ya koma da itacen nasa a kai, ya je neman addar; shi kuma Banufe ya tsaya jiransa da itacen nasa a kai. Shi ne mutane ke ta gardamar wanda ya fi dolonci a tsakaninsu.

Daga Iliyas Idris Fahad Suleja