✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Doguwa ya fito takarar shugaban majalisa a hukumance

Doguwa ya ce lokaci ya yi da za a saka masa bisa gudummawar da ya bayar a Majalisar

Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhassan Ado Doguwa, ya bayyana aniyarsa a hukumance ta neman kujerar Shugaban Majalisar karo na 10.

Doguwa ya sanar da haka ne a ranar Laraba, yana mai cewa lokaci ya yi da za a maida masa biki bisa shugabancinsa da gudummawar da ya bayar a zauren majalisar.

Karin bayani zai biyo baya.