Akalla mutum 30 ne suka rasu a wani hadarin mota kirar tirela da faru jiya Litinin da daddare da misalin karfe 11:45 a unguwar Gbagi tuntun, a hanyar Ife da ke Ibadan babban birnin jihar Oyo.
A cewar wani ganau ya tabbatar wa majiyarmu a Ibadan cewa, a lokacin da lamarin ya faru direban tirelan ya sha giya sosai kafin ya yi ajalin mutanen.
Cikakken rahoton na nan tafe.