✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Dikko Radda na APC ya lashe Zaben Gwamnan Katsina

Hukumar zabe mai zaman kanta a Jahar Katsina ta sanar da cewa Dokta Dikko Radda shi ne ya lashe zaben Gwamnan Jahar da gagarumin rinjaye…

Hukumar zabe mai zaman kanta a Jahar Katsina ta sanar da cewa Dokta Dikko Radda shi ne ya lashe zaben Gwamnan Jahar da gagarumin rinjaye kamar yadda jami’in hukumar Farfesa Ma’azu Abubakar Gusau ya sanar.

%d bloggers like this: