✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Darussan da muka koya daga tarihin Tafawa Balewa —’Yan Najeriya

Tarihin Fira Ministan Najeriya na farok, Alhaji Abubakar Tafawa Balewa daga bakin ’yan Najeriya da kuma darussan da suka koya daga rayuwarsa

Aminiya ta zaga a wurare daban-daban domin jin tarihin Fira Ministan Najeriya na farok, Alhaji Abubakar Tafawa Balewa daga bakin ’yan Najeriya da kuma abun da suka koya daga rayuwarsa.