✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

danjagaliya

Wata ran ace wani danjagaliya yana zukar tabar wiwi sai ga babansa. Baban ya tambaye shi cewa: “Yaya dai na ga hayaki na fita daga…

Wata ran ace wani danjagaliya yana zukar tabar wiwi sai ga babansa. Baban ya tambaye shi cewa: “Yaya dai na ga hayaki na fita daga bakinka? Sai danjagaliyan ya ce: “Wallahi Baba raina ne ya baci.”

Daga Muhammad Shehu Raga, Azare.