✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dangwari da kwai

Wani dangwari ne ya je wurin mai shayi, ya ce a ba shi shayi da biredi da kwai. Bayan an ba shi kuma ya gama…

Wani dangwari ne ya je wurin mai shayi, ya ce a ba shi shayi da biredi da kwai. Bayan an ba shi kuma ya gama shanye shayin, sai ya bar kwan a cikin faranti, bai ci ba, ya kama hanya zai tafi. Mai shayi ya ce: “Malam, ba ka cinye kwan naka ba.” Shi kuma sai ya ce: “Ai mun dauka wannan bawon biredi ne.”
Daga Ilyas Idris Fahad Suleja, 08078831105