✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

dangote nake so

Wani Inyamuri ne ya je wajen mai tafsiri ya ce zai musulunta. Bayan an gama dora masa kalmar shahada, aka tambaye shi ko wane suna…

Wani Inyamuri ne ya je wajen mai tafsiri ya ce zai musulunta. Bayan an gama dora masa kalmar shahada, aka tambaye shi ko wane suna yake so. Ya tambayi a zana masa misalan sunayen Musulunci, aka ce masa akwai Ibrahim ko Nuhu ko Isa ko Yahaya ko Aminu da sauransu. Kun san Inyamuri da son kudi, ko da ya ji haka sai ya yi murmushi, ya ce: “Cikin sunayen ban ji an hada da dangote ba. Ni sunan nake so a rada mani.”
Daga Gazzali Idris Bichi, mazaunin Wuse-Abuja 07052228805