✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dan Majalisar Dattawa Sanata Ben Uwajumogu ya mutu

Dan Majalisar Dattawa, Sanata Ben Uwajumogu mai wakiltar mazabar jihar Imo ta Arewa, ya mutu a safiyar yau Laraba a Abuja. Abokin aikinsa Sanata Rochas…

Dan Majalisar Dattawa, Sanata Ben Uwajumogu mai wakiltar mazabar jihar Imo ta Arewa, ya mutu a safiyar yau Laraba a Abuja.

Abokin aikinsa Sanata Rochas Okorocha, ne ya tabbatarwa manema labarai mutuwar Sanata Ben, inda ya ce Sanatan ya fadi ne a ban daki daga bisani aka kaishi asibitin unguwar Apo da ke Abuja.

Cikakken rahoton na nan tafe.