✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dan majalisar Adamawa ya mutu lokacin tattaunawar siyasa

Dan majalisar dokokin jihar Adamawa, Adamu Kwanate  na jam’iyyar APC mai wakiltar Nassarawo-Binyeri ya fadi ya rasu lokacin da suke tattaunawar harkar siyasa bayan ya…

Dan majalisar dokokin jihar Adamawa, Adamu Kwanate  na jam’iyyar APC mai wakiltar Nassarawo-Binyeri ya fadi ya rasu lokacin da suke tattaunawar harkar siyasa bayan ya halarci kamfen din takara.

Dan majalisar ya yanke jiki ya fadi ne a daidai lokacin da ‘yan siyasar ke tattaunawa.

Yau kwana biyar kenan da dan majalisar dokokin jihar Abdurrahman Abubakar mai wakiltar Mubi ta Kudu ya rasu a Yola.