✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

dan Jigawa

Wai wani mutumin Jigawa ne ya je wajen intabiyu, don a dauke shi aiki kuma an sanar da shi cewa da Turanci ake gudanar da…

Wai wani mutumin Jigawa ne ya je wajen intabiyu, don a dauke shi aiki kuma an sanar da shi cewa da Turanci ake gudanar da ita. Shi kuma ya dauka komai aka tambaye shi da Turanci zai amsa. Ga yadda intabiyun ta kasance:
Malami: What is your name? (Yaya sunanka)?
dan Jigawa: New 10 Kobo (Sabo Sule).
Malami:From which LGA? (Daga wace karamar Hukuma)?
dan Jigawa: From Stone LGA (Dutse LGA).
Malami: What is the work of your father? (Me ke sana’ar babanka)?
dan Jigawa: Lorry Dog (Karen Mota).
Malami: Which kind of lorry? (Wace irin mota yake tukawa)?
dan Jigawa: Dismiss the Hyena (A Kori Kura).