✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Damun fura

Wani Bahadeje ne ya je wurin masu sayar da fura da nono, ya ce: “A ba ni gayar fura ta Naira ashirin.” Da aka ba…

Wani Bahadeje ne ya je wurin masu sayar da fura da nono, ya ce: “A ba ni gayar fura ta Naira ashirin.” Da aka ba shi sai ya sanya a baki ya cinye. Ya sake cewa: “A ba ni sukari na Naira goma.” Da aka ba shi sai ya shanye. Ya kara cewa a ba shi nono na Naira ashirin. Bayan an ba shi sai ya shanye. Yana shanyewa sai ya kama kugu yana juyawa. Aka ce masa me yake yi sai ya ce: “Dama furar nake yi!”
Daga Hajiya Loliya, 08162472249