✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dambarwar kasafin kudi tana wahalar da ’yan Najeriya – Yahaya Kega

Alhaji Yahaya Muhammad Kega mai kamfanin sayar da motoci na Kega Motors, fitattacen xan siyasa ne a Jihar Filato kuma shi ne shugaban Qungiyar Dillalan…

Alhaji Yahaya Muhammad Kega mai kamfanin sayar da motoci na Kega Motors, fitattacen xan siyasa ne a Jihar Filato kuma shi ne shugaban Qungiyar Dillalan Motoci reshen jihar. A tattaunawarsa da wakilinmu kan dambarwar da ake ta yi, tsakanin ’yan majalisa da fadar Shugaban Qasa kan kasafin kuxin bana, ya ce dambarwar tana wahalar da al’ummar qasar nan. Don haka akwai buqatar a hanzarta warware matsalar, don sauqaqa wa jama’a mawuyacin halin da suke ci: