✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daliban Jami’ar Ibadan sun koka da rashin tsaftar unguwar Hausawa

Kungiyar dalibai da ke karatun digiri na biyu a fannin kiwon lafiya a Jami’ar Ibadan ta nuna rashin jin dadi da takaicin ganin irin yadda…

Kungiyar dalibai da ke karatun digiri na biyu a fannin kiwon lafiya a Jami’ar Ibadan ta nuna rashin jin dadi da takaicin ganin irin yadda kazanta ta dabaibaye unguwar Hausawa ta Sabo cikin birnin Ibadan.